Barka da warhaka fatan kuna lafiya,
Ba tare da Bata lokaci ba Kamar yadda Kuka Karanta a rubuce.
 Toh wannan hanyar ta gaske ce Domin da ita wannan data nayi amfani Na yi wannan posting din. 
Ga yadda kuma zaku Samu naku datar:-
Da fari Sai ku dauko wannan App Mai Suna Flaim ta hanyar Danna nan
Bayan kun dauko Sai kuyi installing Sai ku bude ciki.
Zakuga inda zaku rubuta lambar wayarku wato wacce kuke so a baku data a ciki

Bayan kun rubuta lambar wayarku Sai ku Danna kan Send Verification Code zasu kaiku Wani wuri inda zaku Saka verification code da suka Tura muku ta wancan layi da Kuka Saka 

Bayan kun Saka verification code din Zai wuce gaba da kanshi. Nan take zakuga kyautar data 75MB a layinku, Kar ku damu Sai ku je inda zaku rubuta sunanku zakuga wuri biyu dukka Sai ku sa Suman ku a wurin 

Sai ku Danna continue Zai Kai ku inda zaku sa hoton ku Sai ku zabi hoto ku saka.

Shikenan kun Gama register ga yadda zakuyi kuma ku Samu kyautar data 10,000.
A kasar manhajar zakuga Wani wuri da hoton contacts Sai ku Danna zakuga nombobin wayarku Sai kuyi inviting friends naku guda Goma idan Dai sukayi downloading Na app din sukayi register ta wannan Sako da Kuka Tura musu to Sai ku jira zuwa awanni Karan zakuga datar Dubu Goma a layinku

Idan akwai inda Baku fahimta ba Sai kuyi mini Magana ta layina Na WhatsApp
08023748739