Yadda Zakuyi Ajiya A Website Na mu

Fatan Alkhairi, barkan ku da sake dawowa.
A wannan post din zan nuna muku yadda zakuyi Ajiyar Application ko Wani Audio ko video ko fayal da basu wuce 10MB ba a website na mu ta yadda ko bayan shekaru inda Rai zaku sameshi a website namu. 

Ga yadda Zakuyi, da farko ya zama dole ya zama kuna da email kafin nan.

Na biyu sai ku shiga ku cika Form Da ke nan : Form na mu

Shikenan da haka kunyi ajiya a website na mu, za ku iya kallon videon  da ke kasa domin ganin yadda zakuyi
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment