Yadda Zaku Tura sako (Message) Kyauta a MTN



Barka da warhaka fatan kuna Lafiya ba tare da bata lokaci ba kamar yadda kuka karanta yadda zaku  tura message kyauta a layukan ku na MTN to ga yadda ake yin 

Kuna Bukatar komawa tsarin Bizplus domin yin haka tsarin Bizplus tsari ne mai saukin gaske domin Idan ka sa katin Naira 100 za ka yi ta waya har tsawon minti Sha biyar. To ga yadda Ake shiga Tsarin. 

Da farko ku danna *460*1# sai ku zabi 1 wato biz plus sai ku sake danna 1, shikenan daga Yanzu Za ku iya Tura Sako Kyauta ko babu ko sisi a wayarku.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

1 comment