Yadda Zakuyi Browsing da Downloading Kyauta A Layukan ku na Glo

Browsing ba sabon abu ba ne gare ku,  saboda haka ba bukatar dogon bayani. A kokarin da muke na kawo muku Hanyar Browsing kyauta, mu kanyi kokarin Kawo muku wadda zaku fahimta kuma mai sauki.

Da farko Kuyi Downloading Na Wannan App Danna Nan Domin Dauko wa  sai ku yi installing idan ya gama sai ku bude sai ku duba zakuga inda aka rubuta Choose Server sai ku danna kai
Idan kuka danna sai ku duba zakuga Glo NG 0.0kb Free Server sai ku danna a kasa zakuga Connect sai ku danna ku jira zakuga Key a samar wayar ku. Shikenana kun saita free browsing naku kenan
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment