Yadda zaka Kira wanda ya sa ka a blacklist ko yayi blocking layinka

Kamar yadda mu ka sani idan Wani yasa nombarka a blacklist
ko yayi blocking ba yadda za ka iya kiranshi to amma anan ina so inyi bayani kan wasu hanyoyi da za'a bi don kiran wadda ya saka a blacklist


Na farko:- ta hanyar boye lambar wayarka  idan Kai amfani da wannan hanyar zaka iya kiran wanda yayi blocking nombarka, ga masu Android sai Ku bi wannan hanyar Settings > Call Settings > Additional Settings > Caller ID anan sai Ku zabi "Hide ID" ko "Hide Number" shikenan da haka zaka iya kiran wanda ya blocking nombarka.

Na biyu:- ku sanya wannan number a farkon number da ta saku a black list din #31# sannan saiku sanya number wato kamar haka  #31#08023748739 sai Kuyi dialing 
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment