YADDA ZAKU SAMU KUDI A NAIRABOX DA WAYAR KU TA ANDROID

Da farko kuje shafinsu mai suna www.nairabox.com domin kuyi download na app din kokuma kuje playstore ku daukoshi KO Kuyi searching a Google

Bayan kunyi download na Application din saiku budeshi ku duba daga kasa zakuga Sign da kuma Create New Account abin da zakuyi kawai saiku shiga < create new account > da zarar kun shiga zakuga form nasu to saiku cikesu kamar yadda suka umarta wato zaku sanya first name da last name sannan sai number waya sai Email sannan ku sanya date of birth bayan kun kammala wannan saiku danna Submit zai nuna muku ku za6i gender to saiku za6i male ko kuma female daga nan zakuga inda suka Rubuta INVITE CODE to saiku sanya wannan code din: OSAMA288 a invite code
Sannan sai kuyi submit, nan take zai budo muku wasu yan rubutu kamar haka:-

We need to verify your phone number we will call you on 08O______ To give you an activation code

wato suna bukatar kayi verify na number wayarka wanda kayi register da ita zasu kiraka a wannan number daka sanya domin su sanar dakai wani to

To kawai saika danna yes bayan dan lokacin kankani zakaji sun kiraka to saika daga kiran nan take zasu fadama code to sannan acikin application din zakaga gun da zakasa code din to saika sanya wannan numbobin da suka kiraka suka fadama, shikkenan sai kayi submit kada ku manta ku lura da inda aka Rubuta INVITE CODE ananne zaku sanya code domin samun kuyi amfani da wannan code din: OSAMA288 domin samun 100 kada ku manta OSAMA288 zaku sanya sannan kuyi submit nan take zaku samu naira 100 sannan kuma zasu baku invite friends code wato code dinku wanda kuma duk wanda ya yi amfani da wannan code din naku zaku samu naira 100 shima zai samu naira 100 haka zaku dingayi domin tara kudin sannan ana cash out dinsa ne yayin dayakai naira 100 dan haka duk wanda yayi amfani da code dinku wajen Register to zaku samu 100 haka shima wanda yasa code din naku kamarde yadda yanzu duk wanda yayi amfani da wannan code din OSAMA288 zai samu naira 100 dan haka idan kunyi Register kunyi amfani da OSAMA288 kun samu 100 to idan kunaso ku tara kudinku ku dinga samun naira 100 ga duk wanda kukayi invite to sai kuyi post da code din naku sannan suma app din suna bada link wanda zakuyi share dinsa domin ku rinka samu.


Shikenan  ba wuya ko?
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment