yadda zaka kirkiri caller tune naka da Layin Mtn


Da fari zaka kira 4100, bayan ka kira su, idan ya shiga zasu fara magana, da sun fara sai  ka danna 1 domin activating  na caller tune sannan ka sake danna 4 sannan ka sake danna 1
saika sauraresu xasu baka damar yin record to sai kayi record din abin da kake so, zaka iya fadar komai
Idan ka kammala recording din saika danna # ka saurari record din sannan ka danna 1 domin yin confirming, to yanxu kagama
Zakaji sun turoma da wani message wanda yake cewa you have now created a customized caller tune for your line so.........................

Zaka iya Neman Wani waya ka jarraba Ko aikin ka ta yiwu.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment