YADDA ZAKU HADA UNLIMITED FREE BROWSING A LAYIN ETISALAT DA PSIPHON A WAYAR ANDROID

Da farko:- kuyi download na psiphon zaku iya daukota a wannan link din:-
tap to download

Idan kuma kuna da ita to shikkenan,
Yanzu saiku bude psiphon dinku kuyi Tick akan <Remove Port> sannan kuyi kasa inda aka Rubuta <Proxy Type> saiku shiga ku tasbi <Real Host> sannan ku duba inda aka Rubuta <Proxy Server> saiku shiga ku Rubuta wannan:-

http://ent.nxtfwd.com/s/
d/etisalat_ng#openModal

Sannan kuyi kasa sai kuyi save, daganan zata kawoku wani shafi wato wanda psiphon ta ke connecting to saiku duba sama zakuga option saiku shiganan zakuga inda aka Rubuta <Best Performane> saiku shiga nan ku za6i <United State> shikkenan saiku danna inda aka rubuta <More Option> daka kasa sai kuyi untick na <Connect Throung an HTTP proxy.> idan kuma a untick din yake to shikkenan,
Yanzu kawai saiku dawo home nan take zukuga Psiphon dinku ta fara connecting sai kuje kuyi ta browsing dinku a free,
Ammafa ku dora 3G wato H+ domin yafi gudu sosai, ga wadanda suke da 3G a etisalat, wanda basu da 3g kuma sai suyi amfani dShikkenan.etwork kokuma 2G,
Shikkenan
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment