YADDA ZAKA SAMU 20GB A LAYIN AIRTEL AKAN NAIRA 200

Abin babu wuya kawai ka loda katin naira 200 saika danna *688# sannan kayi Replay da 2 nan take zasu dauki naira 200 su baka 20GB wato 20092mb, sannan mb din zaiyi Kwana 25 kafin yayi expire kuma mb din yana amfani da kowane irin waya kamar Android java Symbian Iphone computer da sauransu
domin duba mb din saiku danna *140# ko *885*0# nan take zakuga mb din naku.

Kawai Ku more๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment