Hanyoyin Da zaka Kira Wanda ya Kira ka da boyayyar Nomba

A nan ina so in yi bayani yadda zaka Kira wanda ya Kira wayarka da boyayyar Nomba. (Ga masu Android)

Na Farko:- Ta hanyar Amfanin Da wata Application mai suna "TRUE CALLER ID" da Wannan application din za ka iya ganin nombar Wanda ya Kira ka da boyayyar Nomba Wannan application din zaku iya samunsa A play store Ko Kuyi searching a Google.

Na biyu:- Ga masu Layin Mtn sai Kuyi text "START" wa 7672. Akan naira Hamsin (N50) Duk wata, bayan ka tura musu zasu turo maka message kamar haka “Welcome to Caller ID: with the link to Download the app here (http//7672.ng:10108/APP)
Download and login with your number and code” displayed.
To Deactivate, send STOP to 7672"
Sai Kai Amfani da Address din da su ka baka kayi downloading. Shikenan
Idan kuma kana so ka tsaida saika tura "STOP" wa 7672

Na uku:- ta hanyar Application Mai suna "TRUE DIALER" shima wannan application zaku iya Amfanin da shi wajen Gane Boyayyar Nomba da ita za Ku iya downloading nashi a Play store ko kuma Kuyi searching a Google.

Wa'yan nan sune wasu hanyoyin da zaku bi don gano wanda ya Kira ku da Boyayyar Numba Amma ga masu wayar Android kadai take Amfani
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment