Abubuwa da zaku iya yi da wayarku ta Android

Yanxu muna lokaci ne na technology, ilimin kimiyyah. A kullum sabbin Abubuwa na kimiyyah suna shigo wa da ga ciki Akwai:-


1.Dubar yanayin bugawar zuciyar ka:-
Da wata Application na Android mai suna:- AliveCor’s Kardia mobile heart monitor. Za ka iya dubar yanayin bugawar zuciyarka, ba kuma wai ta karya ba ce A'a Wannan Application din ta gaske ce domin dubban Jama'a sun gani kuma sun yarda sun Amince da ita. Za ku iya samun Wannan application a stores KO kuma Kuyi searching a Google.

2.Gwada tsayin Waje Ko Wani abu kamar tsayin kujera Ko kaya dama sauransu. Zaka iya gwada duk wadannan Abubuwan a saukake ta hanyar Wannan application Mai suna:- SIZE UP shima za ku iya samunsa a stores Ko kuma Kuyi searching a Google.

3. Amfani da wayarku a mazamin microscope. Zaku iya amfani da wayarku ta Android Don kallan Abubuwan da ido ba zai kalle su haka ba tare da wata na'ura ba to da Wannan application Mai suna zaku iya kallon wadannan Abubuwa a turance a kan ce microscopic Organisms zaku iya downloading a play store KO kuma Kuyi searching a Google.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts

More posts

Comments

Post a Comment