Yadda zaku Rage Shan Datar Wayar ku



Shin kana cikin wadanda wayar su ke Matukar shan data? Hakika wannan matsalar tana damun mutane da yawa masu amfani da wayar Android. Za ka ga ka saya datan Sati daya sai ya kare a yini daya. 
     Insha Allahu yau zan bayani yadda zaku magance wannan matsalar. Hakan yana faruwa ne saboda wasu application da suke running ko ba ka bude su ba suna shan data da kansu. Shiyasa zakaga yayi ta shan datan. 
To ga yadda zaku yi:

Da Farko kuje settings na wayar ku, a dan kasa kadan da ga shigarku zaku ga DATA USAGE 

Saiku shiga zaku ga Data saver sai ku shiga


zakuga shi off wato a kashe kenan 


Sai ku danna zai buɗu ku duba sama zakuga wani alama kamar yadda yake a hoton da ke Ƙasa


Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment