(MTN) Yadda Zaku More 50MB ko wace rana



Ba tare da dogon bayani ba kuyi downloading na Application da ke nan 👉 danna Nan Domin Downloading 

Bayan kunyi downloading kunyi installing sai ku bude ciki Zakuga inda aka rubuta Select Server sai ku shiga


idan kuka danna sai ku lura a É—an sama zakuga MTN free server

Sai ku danna kai zai maidaku fiskan application din sai ku danna wani Hoto da yake kasan shi



Zakuga ya fara connecting, idan ya gama zai koma Green shikenan zakuga Key A samar wayanku. 


Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment