Yadda Zaku Samu 4.6GB Akan Naira N200, 23GB akan Naira N100



Kamar yadda kuka gani a rubuce Yadda zaku samu 4.6GB akan naira N200, ba tare da bata lokaci ba ga yadda zaku yi 

Da farko zaku fara da  duba registration na sim naku ta hanyar danna *746# sai ku duba date din da akayi register idan bai wuce wata uku da registration ba zaiyi.
Bayan kun duba sai ku saya katin dari biyu guda daya, na dari dari bazaiyi ba sai guda daya na dari biyu, haka kuma karkuyi transfer ko saya ta Banki ku dai saya katin dari biyu a rubuce, bayan kun saya sai ku saka ta hanyar *126*Nomban kati# Bayan kun saka ya shiga sai ku danna *140# zakuga 4.6GB naku, zaiyi expire bayan kwana 30


Domin samun 23GB sai ku saya katin dari biyu guda biyar, sai ku sake yi sau biyar don samun 23GB
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment