(MTN) 1GB Akan Naira Dari N100



Kamar yadda kuka gani a rubuce 1GB a layin MTN akan Naira Dari N100 ba tare da bata lokaci ba, ga yadda zakuyi :
Da Farko dai Ba kowa ne ya ke more wannan tsarin ba.  Sai dai ya fi yi a sim da aka dan jima ba ayi aiki da shi ba.
Amma ga yadda zaka duba ko zaka iya saya. Ka tabbar cewa kudin cikin account naka bai kai N100 ba,  sai ka danna *131*100# sai ka zabi 2 idan ka ga 'Yello You Are Not Eligible For This Offer to Layin ba zaiyi ba idan kuma kaga Insufficient Balance To anyi sa'a  zaiyi sai ka sa Naira Dari N100 ka danna *131*100# zaiyi expire bayan kwana Bakwai 
Maddallah
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

1 comment