(MTN) 200MB+200MB Akan N50 (kwana 14)


Kamar yadda kuka gani a rubuce zaku iya samun MB kimanin 400 akan N50 har tsawon kwana 14 (Sati biyu)

Sai dai kash, ba kowa ne ke da damar more wannan garabasar ba domin wannan garabasar na zabar Layi.

Domin jarraba da more wannan Garabasar sai ku Danna wannan Code din :- *131*25#

Domin more wannan tsarin
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment