(MTN) 2GB akan N500 (Kwana 14)



Barkan ku masu bibiyar wannan shafin. Kamar yadda kuka san mu wajen kawo muku Sabbin Hanyoyi samun saukin sayar data da dai makamantar su.

To ku cigaba da kasance wa damu.

A wannan rubutu zan nuna muku yadda zaku samu 2GB akan N500 har tsawon kwana 14, sai dai wannan datar na zabar Sim. Ma'ana ba kowa ne sim bane zai iya sayar wannan datar ba.

Ga yadda zaku yi

1. Ku sayi katin N500 ku saka a Sim naku.
2. Sai ku danna *131*25# za su cire N50 sai su baku 200MB.
3. Sai ku maimaita hakan sau Goma (10) wato ku ta yi danna *131*25# har sai N500 ya Qare.

Kunga 200MB ×10 ya zama 2GB kenan.

Fatan kun Fahimta. Ga mai tambaya zaku iya tuntubar mu a WhatsApp ta wannan Nombar
08023748739
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment