(AIRTEL) 200MB Akan N100, 1GB Akan N200, 2GB Akan N500, 4GB Akan N1000



Barka da warhaka kamar yadda kuka gani a rubuce 200MB Akan N100, 1GB Akan N200, 2GB Akan N500, 4GB Akan N1000.
wannan sabon tsarin data ne mai saukin gaske  sai dai ba ko wani layi yakeyi ba. Layin da sukeyi shine wanda aka dade ba ayi amfani da shi ba ko kuma wanda aka dade ba a sayi data da shi ba. Amma kuna iya jarraba sa'ar ku. 

Taya zan san zan iya saya

Ka jarraba ba kati a Layinka sai ka danna *141*241# Idan ka zabi wanda zaka saya sai kaga sako kamar haka
 “Dear customer, you are not eligible to buy this data bundle. Please dial *141# to activate another data bundle.” to bazaka iya morar wannan Garabasar ba amma idan ka samu sako kamar haka  “Dear customer, you have insufficient balance to purchase this data bundle. Please recharge and try again.”  to zaka iya morar wannan Datan. 

Toh domin more wannan Garabasar sai ku danna *141*241#

Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment