(Airtel) Yadda za ku karbi bashin credit ba tare da an cire Ko Sisi ba



Kamar yadda kuka gani a rubuce a sama. Yadda za ku karbi bashin credit ba tare da an cire Ko Sisi ba. Sanin kanku ne idan zaku karbi bashi a Layin ku, su na cire kason su a ciki wato idan zaka karbi bashin Naira Dari N100 zasu cire Naira Sha Biyar N15 sai ya zama sun baka N85, To irin wannan akwai damuwa amma ga yadda zakayi.
Da ma code da ake karban bashin shine *500# toh yanzu ba dashi zakuyi Amfani ba sai kuyi Amfani da *500*0#.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment