(MTN) 4GB(4000MB) akan Naira 500


Barkan mu da sake saduwa a  wannan lokaci, Hakika wannan karon ana ta samun sauqin sayan data, kwanan baya nayi posting na airtel yanzu kuma zanyi posting na MTN. 

Kamar yadda kuka gani 4GB akan Naira 500 kachal, to da farko dai wannan datan na masu amfani da internet ne sosai wato wadanda suke downloading sosai sune za su ji dadin wannan.  Dalilin da yasa na fadi haka shine datan yana expire bayan kwana biyu ne kachal. Wato kaga idan ba kana downloading sosai ba sai yayi expire baka yi komai da shi ba. 

To Domin sayan wannan data ga matakai da ake bi. 
Na farko: sai ka sayi sabon Sim Card Na MTN idan kuma Simcard naka sabo ne ko kuma yana tsarin Yafun Yafun to zaka iya aiki dashi, amma idan ka san sim naka ba sabo ba ne to ka bari sai ka saya. 
Na biyu : bayan ka cika sharadin farko sai ka sa kati na Naira 500, bayan ya shiga sai ka danna *131*1*1*5#  idan ya shiga ya nuna muku sai ku danna 1 zakuga 2GB ne amma kar ku damu idan kun saya sai ku duba balance na datan ku zakuga 4GB a wajen.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment