Yadda Zaku Samu Automatic Likes A Facebook

Kamar yadda na alkawarta cewa zan nuna muku yadda zaku samu Likes a facebook, to Allah yayi, sai ku nitsu ku biyoni domin ganin yadda ake yi.
Akwai websites dayawa da kuma application da yawa da suke bada likes a facebook amma kuma Yawancin su barayi ne domin suna kwace facebook na mutane su kan yi posting a madadin Ka da kuma tura wa wasu friend request da dai makaman tan su,  shi yasa na dan dakata kadan domin in bincika in samu wanda ba swa irin wannan abu
 Acikin bincike na, na samu wani Application da yake wannan aikin, akwai da yawa irin su amma ban zo kansu ba tukunna, zuwa nan gaba zan yi posting na su.
ga yadda zaku samu Likes din da wannan Application da na samu.
Da fari ku dauko wannan App din Ta Nan mai sunan 4Liker Ta nan
sai kuyi downloading kuyi Installing
 idan kun gama installing ku ka shiga cikin app din zaku ga wani box, a gefen an rubuta i have read and.......  Sai ku danna kan box din zai nuna marking
sai ku danna Continue dake Qasa

Sai kuyi scrolling kasa zakuga wajen sa Nombar wayan ku na Facebook da kuma password sai ku saka idan kuka saka za kuga Generate Token sai ku danna kai

idan kun sa ka dai dai zai nuna muku Success Login!

idan ya shiga za kuga Auto Liker


 idan kuka danna zai kaiku wani waje za kuga Posting da kuka tayi a Wajen, sai ku je kan wanda kuke son ku Qara masa Likes, zakuga submit a gefe



sai ku danna zakuga ya fara loading idan ya gama zai dawo daku wani waje, inda zakuga account Naku na facebook sai ku danna
idan ya gama loading zai nuna muku success Login sai ku jira za kuga Auto liker idan kuka danna za kuga wani Waje Time Na Tafiya an rubuta WAIT DA TIME


Toh wannan time da yake tafiya din sai kun jira ya gama tukunna kafin ku sake Turawa.
A takaice idan kuka danna Submit na farko sai bayan mintuna Ashirin za ku sake turawa, idan ku yi sau uku to sai kun jira bayan awa 05 sannan ku sake yi.

Fatan Kun Fahimce Bayanan Nawa
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment