Airtel Users 1GB Akan N350 2GB akan N500

wannan Data na  masu sha'awar dauko fina-finai ne ko kuma masu sha'awar kallo a youtube ko kuma online.
don me sa nace haka?
dalilin da yasa na fadi haka domin shi wannan data kwana daya tal yake yi wato awa 24 kawai.
idan kana so ka sayi wannan data sai ka loda katin ka a cikin layinka na airtel sai ka danna wannan code *141# idan ka danna sai ka danna 3 shikenan za kaga options na datan sai ka zabi wanda kake so 1GB ne ko kuma 2GB 
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment