50MB-100MB Kyauta a Layin MTN ta hanyar Amfani da 24Clan VPN pro

Ba tare da bata lokaci ba zan nuna muku yanda zaku saita free Browsing din a wayarku ta hanyar Amfani da 24clan VPN pro
Da farko dai ku dauko a wannan application din a wayar ku (24clan VPN
Ta nan) 24Clan VPN Pro

Bayan kun yi downloading kun yi installing  Saiku  bude ku duba inda aka rubuta choose server sai  ku danna

Kuduba zaku ga New Mtn 0.0k server 1, 2 and 3  sai ku zabi daya a ciki
Sai ku danna Connect A Kasa
Shikenan sai ku jira Zuwa yan sakonni za kuga Key A Samar Wayan ku alamar tayi connecting kenan
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment