Sauki Ya Samu Ga Masu Amfani Da MTN

Barka da war haka fatan kuna Lafiya.
Ba tare da Bata Lokaci ba zan nuna muku wani tsari da MTN Sukayi Launching wanda ina da tabbacin zai amfane ku. 
Yadda tsarin yake shine 
Idan ka sa Naira Hamsin N50 za ka samu MB50 Da kuma Mintuna 5 Ba kiran ko wace Layi.
Idan kuma kasa Naira Dari N100 zaka samu MB100 Da kuma Mintuna 12 Na kiran ko wace Layi.
Idan kuma kasa Naira Dari Biyar N500 zaka samu MB400 da kuma mintuna 70 na kiran ko wace Layi.
Ina da tabbacin wannan tsarin yana da sauki. 

Domin More wannan Tsari sai ku Danna *567#.

Ku kasance Da Elguduwis Tech 
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

2 comments