Yadda Zaku Yi Rubutu A Website Naku (Blogger)

Barka da war haka, kwanan Baya na nuna muku yadda zaku bude website, wasu sun bude wasu kuma basu bude ba. To idan har ba ka fahimci yadda zaka buden ba to sai ka mini magana ta nan : Osama Elguduwis
To muje zuwa ga wadanda suka Mallaki website na su. Idan kuna son yi Rubutu a website naku sai mu cigaba da tafiya
Na Farko kuyi downloading na App Din Nan : Blogger App

    Bayan kun dauko kunyi installing idan ya shiga za kuga sign in sai ku danna kai zai nuna muku email naku, idan da shi kuka bude website din sai ku danna kai idan ya shiga zai kaiku wani waje zakuga Allow a kasa sai ku danna, idan ya gama Loading zakuga website naku din sai ku danna, Idan ya shiga za kuga wani waje a kasan application din yana nan kaman Biro sai ku danna kai, Shikenan zai kaiku inda zakuyi rubutun, idan kuka gama rubutun a sama zakuga Publish a sama sai ku danna  shikenan kun tura rubutun a website naku.
Ku Kalli Videon Da ke Qasan Nan Domin Ku Fahimta Sosai:

Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment