(Masu Amfani Da Airtel) ₦2000 akan ₦100, ₦10,000 akan ₦500, ₦20,000 akan ₦1000



Elguduwis Tech  ne ke muku barka da warhaka. Kamar yadda kuka gani a rubuce idan kun sa ₦100 za ku iya samun ₦2000 data 1500 bonus na kira kuma ₦500, idan kuka sa ₦200 zaku samu ₦4000 data 3000 bonus na kira kuma ₦1000, idan kuka saka ₦300 zaku samu ₦6000 data 4500 bonus na kira kuma  ₦1500, idan kuka saka ₦500 zaku samu ₦10,000 data 7500 bonus na kira kuma ₦2500, idan kuka saka ₦1000 zaku samu ₦20,000 data 15,000 bonus na kira kuma ₦5000. Duk zasu yi expire baysn kwana talatin (30).

Airtel 20x

Da sauki wannan tsarin sosai, sai dai ba dukkan masu Amfani da Airtel ne suke iya morar wannan tsarin ba. Sai mai sabon sim ko kuma Sim wanda aka kai kwana 30 talatin ba ayi aiki da shi ba. Idan ka cika sharruɗan (sabon sim ko kuma Sim wanda aka kai kwana 30 talatin ba ayi aiki da shi ba) sai ku danna *241# domin sayan wannan bundle ɗin.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment