Menene Twitter Kuma Ya Ake Budewa

Twitter Yana daga cikin Social Communications wato social medias da ake dasu.
Twitter dai kafar yada labarai ne, wato inda zaka samu sahihan Bayanai ko labari, zaka iya samun Sahihan Labarai misali kamar daga fadar Shugaban kasa, ko daga wani babban Malami ko kuma wani babban dan sayisa. Ko daga services na Nigeria irin su Airtel ko MTN da sauransu.

Wannan Kadan Daga Ciki kenan
Saura kuma sai kun bude Za ku san su 

Idan kuna son bude Twitter abun da zaku yi shine ku bi link da ke kasan nan sai ku cika shikenan 

Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

2 comments