(9Mobile-Etisalat) 2.5GB Akan N350 kwana 30

Barka da war haka, kamar yadda kuka gani a layinku na 9Mobile wato Etisalat zaku iya more data 2.5GB wato 2500MB har na tsawon kwana talatin (30) akan N350. Domin ganin yadda zakuyi sai ku cigaba da karatu
asalin datar MB 500 ne kachal suke badawa kuma whatsapp ne kadai zaku iya shiga dashi, amma abun farin ciki shine idan kuka cigaba da karatu zakuga yadda zaku maida datar 2500MB maimakon 500MB kuma zakuga shiga komai dashi wato ba sai a whatsapp kadai zaiyi aiki ba zaku iya facebook, downloading  shiga youtube da dai sauransu. ga yadda ake yi:
1. da fari ku sa kati a wayarku har kimanin naira dari uku da hamsin (N350)
2. sai ku danna wannan code din: *343*6*9# sai ku zabi Off auto renawal
3. sai kuyi downloading na wannan App din: Ultrasurf VPN ta hanyar danna nan
4. sai kuyi insatlling ku bude zakuga wani wuri an rubuta Connect
5. sai ku danna connect
6. sai ku jira ya gama connecting zakuga  connected da wasu rubuta  a kasa kamar yadda yake a hoton da ke kasan nan da key a samar wayarku
shikenan sai ku more datar ku zai yi expire bayan kwana talatin 30 idan ya kare kuma za ku iya sake sayr wani ta hanyar maimata wadancan hanyoyi da suka gabata
domin karin bayani za ku iya tuntuba ta ta wannan Layi: 08023748739
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment