Yadda Ake Downloading Na Ko Wani Film

Assalamu Alaikum warahmatullahi Ta'ala wa barakatuhu
Fatan kuna Lafiya kuma kuna jin dadin bibiyarmu a wannan website din.
Yau zan hi rubutu ne gareku masu sha'awar ganin fina-finai Kamar India,china,American da Dai sauransu.
Yau Na zo muku da wata sawwakakkiyar hanya da zu ku iya Downloading Ko Wani Film Sabo ko tsoho Na kasashen waje. Ba tare da Bata Lokaci ba ga yadda akeyi:
1. Kuyi Downloading Na wannan App Mai Suna Movies.apk Na Kamfanin Elguduwis Internet Studio ta hanyar Danna nan
2. Sai ku yi installing ku bude Shi.
3. Zaku kalli rukuni-rukuni Na fina-finai. Wato zakuga sashen American Films, Chinese Films, Indian Films da Dai sauransu
4. Sai ku shiga rukuni da kuke so
5. Idan ya shiga zakuga fina-finai kala-kala Sai ku zabi wacce ranku ya Ke so kuyi Downloading Na Shi.
Idan kuma Baku Samu film da ranku yake so ba zaku iya turo da sunan film din zuwa wannan Layi 08023748739

Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

1 comment