Yadda Zaku samu kyautar Data 1GB a layin airtel

Barka dai da fatan kuna lafiya, kamar yadda kuka sanni kan kokarin kawo muku abubuwa da ta shafi data, yanar gizo da dai sauran su  yau ma nazo muku da wata sabuwar bononza a layin airtel, 

kamar yadda kuka sani MTN suna bada Data 500 ga duk wanda yayi downloading app na su mai suna MY MTN apk. 
Toh suma airtel sun fito da nasu. idan kayi downloading na app na su mai suna myAirtel zaka samu kyutar Data 1GB na tsawon kwana shida ga yadda zakuyi.
2. idan kukayi downloading sai kuyi installing ku bude zakuga inda zaku sa nombar ku na airtel idan zaku rubuta nomban naku sai ku cire zero na farko ma'ana idan layinku 080 ya far sai ku cire zeron farko ya zama 80 kawai


3. sai ku danna Request OTP a kasa zasu turo muku message sai ku barshi zasuyi activating da kansu (Amma Ka'idar ya zama sim din yana wayarku din )
4. sai ku jira zuwa minti 10 ko fiye da haka
zasu turo muku sako da Congratulations
 
6. Sai ku danna *140# zakuga datan ku zai
zai yi expre bayan kwana 6
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Older Posts Older Posts

More posts

2 comments