(AIRTEL USERS) YADDA ZAKU SAYI DATA UNLIMITEDLY
Salam Fatan kuna cikin koshin lafiya, kamar yadda kuka gani a rubuce "YADDA ZAKU SAYI DATA UNLIMITED" idan nace unlimtedlm ina nufin ba iyaka.
da fari wannan hanyar a sabuwar sim kawai take aiki. idan kuma kana da tsohuwar layi sai ka aika GET zuwa 141, idan ka samu amsa da congratulation shikenan idan kuma akasin haka sai ka nemi sabuwar sim din airtel,
bayan ka saya sim kayi register sai ka sayi kati kamar na N500 dari biyar ko fiye da haka sai ka loda ta hanyar *126*PIN# sai ka sayi data da dari biyar din ta hanyar danna *141*500# bayan kun saya sai ku duba Bonus Naku ta hanyar *223# zakuga sun baku Bonus Na Data, idan datan N500 kuka siya, zasu baku Kyautar 1.5GB to abun da zaku yi anan shine sai ku yi Amfani da wannan bonus da suka baku na 1.5GB kar kuyi Amfani Da Asalin Datan, bayan kun cinye sai ku jira bayan awa 24 sai ku yi reversal na kudin wato ku maida datan sai su dawo muku da kudin ku, bayan sun dawo da kudin sai ku sake siyar data ta wancan hanyar da ke sama, toh zasu sake baku bonus na 1.5GB sai ku cinye ku jira time da kuka saya kuma washe gari sai ku sake Reversal Na kudin, Kuyi ta maimaitawa.
Shikenan
Ga wadanda basu san ya ake reversal ba ku duba kasan Nan
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin
Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka
https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts
Newer Posts
Older Posts
Older Posts
Main Page
Shin Har Yanzu wannan Tsarin Yana Aiki?
ReplyDeleteA'a
DeleteYa Daina Aiki
Delete