Yadda Zaku Canza Nombar ku Na Airtel Zuwa 0901.....

Airtel sun bamu damar canza nombar mu na airtel zuwa 0901sai ku zabi sauran.

Idan kana cikin masu son canza nombar su na Airtel zuwa wani nomba sai mu je zuwa

Da fari zaku shiga website da zan baku a kasa idan kuka shiga za kuga wani form sai ku cika ba zai wuce minti 5 ba,  a layin farko za ku sa Nombar wayan da kuke so ku canza, a na biyu kuma Email zaku saka, a na uku kuma nombar da kuke so ya zama sabon nombar idan kuka rubuta 90 za ku ga nombobin da suka Rage sai ku zaba a ciki sai ku zabi State, ba sai state na ku ba ko wani state za ku iya zaba,  sai kuma local government ku zabi wanda kuka gani, sai na karshe ku zabi shagon da kuke canza nombar ku zabi duk wanda kuka gani a wurin sai ku danna kai,  daga karshe sai Submit

Idan kuka gama cikawa ya Tafi zaku samu sako ta email na ku, Airtel za su kiraku cikin kwanaki 5 da register. Idan baku samu kiran ba toh sai ku koma ku sake cika Form Din Ku Tura.

Ga website  Din
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment