Yadda zaku yi amfani da hammer VPN (unlimited)
Ina fatan kuna lafiya, Nayi rubutu kan yadda zaku saita Hammer vpn Na ku yayi aiki, idan ba'a karanta ba, bi nan domin karantawa Shiga Nan
Amma idan kuka lura ba ya wuce 100MB toh yau so nake na nuna muku yadda zaku yi amfani da shi unlimitedly wato ba tare da ya tsaya ba. idan kuna so kuyi amfani dashi hakan sai ku biyo ni nitse
kuyi Downloading wadannan app guda biyu sai kuyi installing nasu.
bayan kun yi downloading kunyi installing sai kuyi downloading wannan file da ke kasa
Hammer Playstor.flo
to sai ku fita kuje kan application mai suna Automate sai ku shiga ciki a gefe zakuga option sai ku danna zaku ga import kamar yadda yake a hoton da ke kasa
Bayan kun danna import zai kaiku memoryn ku sai ku shiga foldan da kuka yi downloading na Hammer Playstore.flo sai ku danna kai
Hammer Playstor.flo
to sai ku fita kuje kan application mai suna Automate sai ku shiga ciki a gefe zakuga option sai ku danna zaku ga import kamar yadda yake a hoton da ke kasa
Bayan kun danna Kai zai maida ku cikin application din duk Abunda ya tambaye ku sai ku dinga bashi ok
Ku sa ido zakuga Hammer Playstore sai ku danna kai
Idan ya shiga ciki zakuga START sai ku danna kai idan ya tambaye ku sai ku dinga bashi OK
Shikenan sai ku yi minimizing sai ku shiga hammer Vpn naku idan kun Gama saitawa kun bashi Connect sai ku yi sauri ku yi minimizing na Hammer Vpn din ka fin yayi Connecting.
Please ina bada shawara ku nitsu ku kalli Videon da ke Qasan nan
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin
Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka
https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts
Newer Posts
Older Posts
Older Posts
Main Page





Comments