Sabuwar Hanyar Free Browsing A MTN 2019
Da Fari Dai kuna Bukatar Nitsuwa Sosai sa'annan ku sa Hankali Domin Da Fari Abun Na da dan wuya kadan.
Idan Baku manta ba kwanan Baya Na Kawo muku wata free Browsing Wadda wasu Da Yawa sunce Baya Aiki, Amma A Gsky Yana Aiki Rashin Zabar Server Ne Yake sa Yaki Aikin.
Amma Dai Bari Mu Fa ra.
Da Fari ku Dauko:
Hammer VPN Ta nan
Bayan kun dauko kunyi installing Zakuga wajen Select Server
To Anan ne Matsalar Take Domin Rashin Samun Server Mai Kyau shine yake sa Kuga Ya Yi Connecting Amma baya aiki To idan kuka danna Kai ku ka ga Ya Nuna muku servers irin wanda suke hoton da ke qasa to bazaiyi ba
Abunda zaku yi shine idan ya nuna muku servers da suke saman nan sai ku saka wayarku a ✈ ✈ Flight Mood sai ku fita daga cikin Application din kuyi cire shi a wajen minimizing sai ku cire wayar a ✈ Flight mood kafin network naku ya dawo sai kuyi sauri ku shiga Cikin App Na Hammer VPN din ku danna wajen select server zakuga ya canja ya koma kamar yadda yake a Hoton Da ke kasa
To sai ku danna kan Daya Aciki To Bayan haka zaku ga Wasu Box guda biyu Banda Biyun Farko wato Username Da Password Na Hudu, A Box Na farko sai ku goge rubutun da ke ciki ku rubuta 8080 A Box na biyu kuma sai ku saka 9201 kamar yadda yake a cikin hoton da ke kasa
Shikenan Sai Ku Danna Connect Amma wannan Hanyar MB 100 ce kawai a darasin gaba zan nuna muku Yadda zaku Yi Amfani da Ita Ultimately
Ku kalli Videon Da ke Qasa Domin Ganin Dukkan Saitin.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin
Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka
https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts
Newer Posts
Older Posts
Older Posts
Main Page




Comments