Yadda zaku Gane Anyi Blocking Nombar ku a WhatsApp


Fatan kuna Lafiya. Yau so na ke na nuna muku yadda zaku fahimci cewa wani yayi blocking nombar ku a WhatsApp.  Idan kana zargi ko tantama wani contact naka yayi blocking naka to akwai hanyoyi da yawa da zaka gane hakan amma ni wanda naga yafi sauki nake so na nuna muku.
Amma kafin nan sai ku tsaya kuyi tunani menene dalilin da yasa wa ne yayi blocking di na, ruwa bata tsami banza. Idan ka/kin masa/mata abun da ya kamata ba za ya/ta yi Blocking naka/ki ba.
Yadda Zakuyi shine ku danna wajen Creating Group wato kamar zaku creating Sabon group a Whatsapp idan kun danna zai nuna muku contact naku sai ku je kan contact da kuke zargi Sai ku danna.
Idan ya nuna muku  You Can Not Add This Contact to lallai anyi blocking layin ku idan kuma ku ka danna kuka ga yayi Adding To shikenan ba'ayi blocking naku ba. Sai ku yi exiting 
Wannan shine hanya mai sauki na tabbatar da cewa anyi blocking naku.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment