(100MB-200MB) Sabuwar Hanyar Free Browsing A MTN Ta Hanyar Hammer VPN
Fatan kuna Lafiya. Yau Na zo muku da sabuwar Hanyar Free Browsing a MTN, kamar yadda kuka sani shekarar da ta wuce Mun More Free Browsing a MTN kafin da ga baya suka hana.
Amma shi wannan Free browsing ba kamar free browsing na kwanan baya yake ba. Shi wannan Baya Expire kuma bashida wani Configuration sai dai yana Capting 100MB ko wace rana a wasu SIM kuma Unlimited Ne wasu Kuma 200MB.
Ga Yadda Abun Ya ke
Da Fari ku Dauko: Hammer VPN Ta nan
Bayan kun dauko kunyi installing Zakuga Wasu Box guda biyu Banda Biyun Farko wato Username Da Password Na Hudu,
a Box Na farko sai ku goge rubutun da ke ciki ku rubuta 8080 A Box na biyu kuma sai ku saka 9201 kamar yadda yake a cikin hoton da ke kasa

Sai ku danna Connect sai ku jira Kamar second Goma(10) Zakuga Key a Samar Wayarku. Akwai wadanda suka ce yana ksi 500MB ko wace rana amma banyi Confirming ba, domin tawa a 100MB ta ke tsayawa.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin
Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka
https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts
Newer Posts
Older Posts
Older Posts
Main Page

Comments