Airtel 1GB kan Naira N350


Ba tare da bata lokaci ba wannan hanyar sayan da yawa suna more wannan garabasar amma wasu har yanzu, kuma wannan tsari na dukkan airtel users ne, baya selecting na sim

Ga yadda za ku activating:-

Da fari ya zama akwai N350 a layinku na airtel  

Na biyu sai ku Danna *141*354# domin sayan data

Datan zaiyi expire bayan 24Hours

Sai ku Danna *140# domin ganin datan ku

shikenan sai ku more datan ku.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment