YADDA ZAKU CIRE AUDIO DAGA CIKIN APPLICATION ZUWA MEMORIN KU
lokaci da yawa mukan yi downloading application ko na wani lectures ko waka, wani lokaci mu kan so mu saurara a cikin audios na wayar mu ba'a cikin application din ba, wato muna so ba sai mun shiga cikin application kafin mu saurara ba.
to yau zan nuna muku yadda zaku cire audio daga cikin cikin application zuwa cikin memorin ku
domin gane wannan hanyan ku nitsu ku biyo ni
da farko zaku yi downloading na app dake qasan nan
bayan kunyi downloading kunyi installing sai ku bude ciki zakuga Select Apk From App
sai ku danna kai zai kaiku wajen Apps na ku da kukayi installing sai ku danna kan application wanda ya ke kunshe da wakokin ko Audios din da kuke so ku cire audios din zuwa memorinku
bayan kun danna kai zakuga wasu options sun fito, ku nitsu a option na biyu zakuga Simple Edit.....
Sai ku danna kai idan ya shiga ku duba sama zaku ga Audios
Sai ku danna kai a kasan shi zakuga dukka Audios Da ke cikin App din sai ku danna save icon da yake gefen Audion
Zai kaiku cikin memorin kwakwalwar wayan sai ku je kan Foldan da kuke so kuyi saving sai ku danna kai a kasa zakuga OK
sai ku shikenan sai ku sake danna Ok zai maidaku wajen Da Audios din suke sai ku bisu daya bayan daya kuyi hakan.
Shikenan, Ku Kalli Videon Da ke Kasa Domin Fahimta a saukake.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin
Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka
https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts
Newer Posts
Older Posts
Older Posts
Main Page






Comments