Yadda zaku yi Magana Da customer care na Dukka Networks
Wani Lokaci mu kan fuskanci yan matsaloli a layu kan mu. Mu kan bukaci yin magana da Customer Care amma saboda Talla da suke sawa sai su hana mu magana da su. Hakan na sa mu neman Solutions da kan mu.
Yau zan nuna muku hanyar da zaku iya magana da customer service na dukka network cikin qanaqanin Lokaci.
AIRTEL:- ku Dauki wayarku ku danna 111 sai ku danna. Sai ku zabi yaren da kuke fahimta. Bayan kun zaba sai ku danna 3 sai ku dan saurara idan sun fara magana sai ku danna 6 zasu fara muku magana akan kati cewa idan kuna da matsalar saka recharge card sai ku barsu su gama suna gamawa zaku ji sunce zasu hada ku da wakilan su.
A takaice
*111>
Yau zan nuna muku hanyar da zaku iya magana da customer service na dukka network cikin qanaqanin Lokaci.
9Mobile: Ku danna 200 sai kuyi Dialing sai ku zabi Language sai ku danna 9 sai ku dan dakata sai ku danna 4 sai ku dan saurara sai ku danna 3 sai ku dan saurara sai ku danna 4 sai ku dan saurara sai ku danna 1 shikenan zasu hadu ku da wakilan su.
A Takaice
*200>
*Sai Language>
*Sai 9>
*Sai 4>
*Sai 3>
*Sai 4>
*Sai 1.
AIRTEL:- ku Dauki wayarku ku danna 111 sai ku danna. Sai ku zabi yaren da kuke fahimta. Bayan kun zaba sai ku danna 3 sai ku dan saurara idan sun fara magana sai ku danna 6 zasu fara muku magana akan kati cewa idan kuna da matsalar saka recharge card sai ku barsu su gama suna gamawa zaku ji sunce zasu hada ku da wakilan su.
A takaice
*111>
*Language >
* sai 3 >
*Sai 6
GLO: Kuyi Dialing 121 sai ku zabi Language sai ku danna 0 sai ku dan dakata sai ku danna 1 ko 2 ko 3 zasu hadaku da wakilan su.
A Takaice
121>
Sai Language>
Sai 0>
Sai 1 ko 2 ko 3>.
MTN : idan kuna son magana da customer care na Mtn sai ku kira 180 bayan ku zabi yaren da kuke so kuyi magana da shi sai ku danna 9 sai ku bari sai sun Fara magana saiku danna 6 sai sun fara magana sai ku danna 0 shikenan zasu hadu ku da wakilan su.
A takaice
*180>
*sai Language>
*sai 9>
*sai 6>
*sai 0.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin
Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka
https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts
Newer Posts
Older Posts
Older Posts
Main Page
Comments