Yadda Ake Aika Empty Message a whatsapp
Wasu sun aiko mini da tambaya kan yadda ake aika Empty message a whatsapp, wa to ka aika saƙo ba tare da ka rubuta komai ba. A kuma kalli sakon Blank. To wannan Abu ne mai sauki A kwai Hanyoyi da yawa na Yin wannan aiki. Amma ga kaɗan daga ciki.
Na farko: akwai wasu haruffa na Larabci wato Arabic da ba sa bayyanuwa a whatsapp saboda haka Amfani da wannan Haruffa zai sa ka aika sako ba tare da anga komai a kai ba. Cikin wadannan Haruffa akwai
Na Biyu shine Ta Hanyar Amfani Da wani Application mai Suna NoWord.
Za ku iya Downloading ta link dake qasa.
DOWNLOAD HERE
Shikenan da wannan Hanyoyi zaku iya sending Empty Message a Whatsapp
Na farko: akwai wasu haruffa na Larabci wato Arabic da ba sa bayyanuwa a whatsapp saboda haka Amfani da wannan Haruffa zai sa ka aika sako ba tare da anga komai a kai ba. Cikin wadannan Haruffa akwai
ٌُّْ
Kadan daga ciki kenan sai kuyi Copy kuyi pasting a whatsapp naku.Na Biyu shine Ta Hanyar Amfani Da wani Application mai Suna NoWord.
Za ku iya Downloading ta link dake qasa.
DOWNLOAD HERE
Shikenan da wannan Hanyoyi zaku iya sending Empty Message a Whatsapp
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin
Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka
https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts
Newer Posts
Older Posts
Older Posts
Main Page
Comments