Yadda Ake Goge Dukka Empty Folders Dake Cikin Memori lokaci Daya Cikin Sauki
Fatan Alkhairi
Yau naxo muku da wata Hanya da zaku iya Goge Dukka empty folders dake wayarku wato folda wacce babu komai a ciki a lokaci daya.
Hakika idan empty folders suka yi yawa a Memori sukan lalata memori ta hanyar janyo Virus rage space da Makaman tansu.
Wani Application mai suna empty Folder Cleaner shine yake wannan aiki ku yi Downloading wannan app domin ku maganance dukka empty folders da suke wayarku.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin
Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka
https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts
Newer Posts
Older Posts
Older Posts
Main Page
Comments