Yadda Zaku Ƙara Saurin 2G/3G/4G Na Network Naku
Fatan kuna Lafiya
Kamar yadda kuka karanta Yadda zaku kara sauri wato speed na Network naku.
Wani Lokaci za ku iya ganin Network Full amma sai dai bai da karfi, Ku na so kuyi Browsing ko Downloading Amma yana Tafiya Slow.
To a wannan Darasi zan nuna muku yadda Ake Kara saurin Network.
Da Farko kuna Bukatar App Mai Suna
Faster Internet 2x
Kuna iya Downloading Ta link dake Qasa
Idan kukayi installing sai ku bude ku danna start, yana Gama Loading za kuji Notification shikenan kunyi Boosting Network Na ku kenan.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin
Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka
https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts
Newer Posts
Older Posts
Older Posts
Main Page
Comments