Airtel (Triple Data) 3GB akan ₦500, 6GB akan ₦1000, 12GB akan ₦2000
Fatan kuna Lafiya, kamar yadda Kuka san Elguduwis Tech kan kawo muku Hanyoyin Free browsing Da Hanyoyin sayan Data mai Sauki.
To Yauma na zo muku da wa ta hanyar sayan data mai sauki a layinku na Airtel
Ga Yadda zaku yi:
Da fari ku sayi Sabon Sim Na Airtel
Ko kuma
Sim wanda baifi wata Daya zuwa uku ba
Tsohon SIM Ba zai yi ba
Na maimaita Tsohon SIM ba zai yi ba.
da Fari ku tura GET Zuwa 141 ta message.
Zasu aiko muku da Sako kamar Haka:
Dear Customer, Congratulations! You can enjoy 100% DATA BONUS ANYTIME EVERYDAY FOR THE NEXT 3 MONTHS
Sai Ku sa ke Tura MIFI zuwa 141
To ba wani sakon da za su turo bayan Kun Aika MIFI
Shikenan Sai ku sa ka Katin dari biyar ₦500 kamar Yadda Ake sawa Normal, Bayan Ya shiga sai ku danna
*141*500# (14 days) shikenan kun samu 3GB kenan.
Sai kuma Na ₦1000 Sai ku danna
*141*1000# (30 days) shima zaku samu 6GB
Sai kuma na ₦2000 Sai ku danna :
*141*2000# (30 Days) shi kuma kuna da 12GB kenan
Domin Duba datan ku sai ku danna *140# ko kuma *223#
Zan tunatar cewa tsohon sim ba zai yi ba.
Main Page
Comments