Yadda zaku mallaki website cikin mintuna 5
sai ku danna kai idan Ya gama Loading Zai tambayi Email Address naku sai ku saka sai ku danna continue zai sake Tambayar ku Password sai ku saka password da kuka bude email din dashi idan Ya gama Loading zai nuna muku ku zabi username da zaku na Amfani Dashi wato idan kuka yi Posting zai nuna wannan username da kuka zaba.
Idan kuka zaba sai ku danna continue to Blogger idan Ya gama loading zai kaiku wani page sai ku Duba qasan page din kadan zakuga Create New blog sai ku danna kai idan Ya Gama Loading zai nuna muku
Create new Blog
Title
Address
Wajen Title nan sai ku zaba title da kuke so kuyi Amfani dashi wato ko ku sa sunan Business naku idan saboda haka kuka bude ko kuma ku saka sunan ku ko wani Suna haka.
Wajen Address wato address na website naku misali www.elguduwis.blogspot.com wato wannan shine misalin web Address, to sai ku saka sunan kawai ko na business misali ba sai kun saka www. Ba wani abu idan sunan Business naku New, toh. New kawai zaka saka ka bar masa sauran zai karasa. (Sa'annan address ba'a sa masa comma ko fullstop ko space misali idan sunan website naku "new site" ne to haka za'a rubuta "newsite" ba "new site ba") Sai dai akwai abin lura lokacin da kake zaban address a kasan box din ku lura mai yake nuna muku idan ya nuna sorry This blog address is not available.
Toh wannan address da kuka rubuta an riga anyi Amfani dashi sai ku sake neman wani suna ku canja har sai kunga This Blog Address Available
idan kuma kuka ga ya nuna This Blog address is invalid or not supported
to akwai matsala sunan da kuka saka, ko kun sa space ko wani abu makamancin haka. Sai ku duba ku gyara. To bayan ya nuna muku This Blog Address Available
a kasan zakuga create blog sai ku danna
yana Gama loading za ku ga sabon Website naku. Idan kun zabi address na website naku (me) to sai ku rubuta (me.blogspot.com zakuga) website naku. Fatan zaku Iya bude website ta wannan hanyar
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin
Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka
https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts
Newer Posts
Older Posts
Older Posts
Main Page







Comments