Yadda ake Gyara tsayi da fadin Hoto (Height and width)
da fari kuyi downloading app da yake kasan nan
DOWNLOAD
bayan kunyi downloading idan kuka bude zakuga select photos sai ku danna kai zakuga ya kaiku wajen files naku sai ku zabi hoton da kuke so ku gyara measurement nashi bayan kun zaba zai maidaku cikin app din, a gefen dama zakuga options a sama sai ku danna kai zakuga resize sai ku danna kai, a can qasa zakuga width x height
800x800
1024x1024
1280x1280
1600x1600
CUSTOM
Sai ku danna kan custom a wurin zakuga inda zaku saka girman size da kuke so idan kun gama sai ku danna ok zakuga yana loading idan yagama zakuga ya nuna muku measurement din a sama shikenan da haka zaku iya canja measurement na kowani hoto.
ku kalliu videon dake kasan nan domin ganin yadda zaku yi
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin
Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka
https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts
Newer Posts
Older Posts
Older Posts
Main Page
Comments