Yadda ake rage girman ko Nauyin hoto (Photo Size)










wani lokaci wani yakan so ya uploading hoton sa zuwa wani website, kamar portal na makaranta ko portal na neman aiki online zakaga suna so kayi uploading hoto da baifi 20KB ko 30KB size, kuma kai hoton naka yafi wannan size da suke nema zaka ga ko kayi uploading zasu ce yafi size da suke so.
    a wannan posting zan nuna muku yadda zaku rage girman hoto zuwa size da kuke so ba tare da ya rage komai ba sai size din  ta hanyar Amfani da wani App da zan baku mai suna:
QReduce Lite
DOWNLOAD

da wannan app din zaku iya aikin da kuka gani a sama, kuyui downloading nashi bayan kun yi9mn downloading sai kuyi installing nashi sai ku bude idan kun bude zakuga  chose photo wato inda zaku zaba hoto sai ku shiga ku zaba









idan kuka zaba zai dawo da ku sai ku zaba size da kuke so zaku iya rubuta 20 ko 30 ko yanda kuke so dai .










Sai ku danna kan  start zakuga ya fara reading, wani circle ya fara juyawa sai ku jira











Idan ya gama zakuga ya nuna muku compressed file size: zai nuna muku size din da kuka bashi.
sai dai idan aka saka size kasa da 20KB to ya kanyi wuyar dauka ko ya zama 20KB ko fiye daka









Ku kalli videon dake qasa

 
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

1 comment