Mtn 250MB kan ₦100, 1GB kan ₦200, 4GB kan ₦1000
Assalamu Alaikum Fatan kuna Lafiya,
Yauma na zo muku da wata Sabuwar Hanyar Sayan Data A MTN, inda zaku iya sayan Data 250MB kan ₦100 tsawon kwana uku(3 days), 1GB kan ₦200 Tsawon sati daya (7 days), 4GB kan ₦1000 Tsawon wata daya (30 days).
Sai dai ba dukka masu Amfani da MTN ne suke moran wannan datan ba, Domin samun damar sayan wannan Data sai ka na da Sim da ba ka aiki da shi har kimanin kwana 30 ko Fiye da Haka(wato sim da ya ke ajiye baka kira ba a kiranka ba wani sako dake shigowa ciki). Sannan zaka iya sayan wannan Data. Ko kuma ka sayi sim wanda aka mar Register ka jarraba,
Yanda zaka gane ko xaka iya sayan wannan data shine ka danna *559*65#.
Idan kaga You are not Eligible toh wannan sim din baza tayi ba. Sai a nemi wani Sim a jarraba
Kuma a kowani wata idan kayi recharging ₦100 ko Fiye da haka zasu baka 1.5GB da kuma ₦500 na Kira
Ga yadda ake sayan Datan
*131*65# sai ku zaɓi wanda zaku saya Shikenan.
*131*65# sai ku zaɓi wanda zaku saya Shikenan.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin
Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka
https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts
Newer Posts
Older Posts
Older Posts
Main Page


Comments