Glo 1.2GB Akan Naira ₦200
Fatan kuna Lafiya
Ba tare da Dogon Bayani ba Masu Amfani da Glo zaku iya sayan Datan Glo 1.2GB akan ₦200 kuma wannan datan asalin data ne, ma'ana baya amfani da wani cheat ko tweaking
Da fari Abunda zakuyi shine ku saka kati Na ₦200 a layinku sai ku danna
*777# sai ku danna 1 sai ku sake danna 1 sai 5 sai 2 sai 1.
Wato
Shikenan zakuga 1.2GB naku, Zai yi Expire bayan kwana uku kuma zaku iya saya Da yawa kamar 6GB kan ₦1000 ta hanyar maimata wannan Hanya sau 5 kenan.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin
Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka
https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts
Newer Posts
Older Posts
Older Posts
Main Page

Comments