Yadda Ake Downloading video ko hoto daga Dukka Social Media
Kamar kullum ina Muku Fatan Alkhairi.
Yau zan nuna muku yadda Ake Downloading video ko hoto A Dukka Social Media da muke dasu, Sanin kune cewa ba Dukka Social Media ne suke Yadda Ayi Downloading Files da ga Cikin su ba. Amma akwai Hanyoyin Da za'a iya Downloading wadannan Abubuwa. Zan raba wannan Darasi Zuwa Gida Biyu, Masu Android Da kuma Masu IOS Da Computer.
Kashi Na Farko
Masu Android Yadda zaku yi shine Ku shiga file da kuke so a dukka Social media sai kuyi Copying Link din, Sai kuyi Downloading daya da ga cikin Apps da zan baku A Qasa, idan kuka yi Downloading App din sai ku bude ku yi Pasting Link da kuka Kope, Sai ku bashi Ok idan Ya gama Loading xai nuno muku File Formats, sai ku zabi format da kuke so sai kuyi Downloading.
Ga Apps din:
InsTube
Download
Videoder
Download
Da dai sauran su, Na zabo Best ones ne.
Ku shiga file da kuke so a dukka Social media sai kuyi Copying Link din,
Sai ku Shiga website Da xan baku a Qasa sai ku pasting link din a inda ake pasting sai ku bashi Go, idan Ya gama Loading Zai nuna muku File Formats sai ku Zabi wanda kuke so kuyi Downloading. Shikenan da haka zaku iya Downloading ko wani irin File a kowani Social Media.
Ga Website din:
www.distillvideo.com
Wannan Shine Best website a dukka website da nayi Bincike a kai.
Kuna iya Yin comment A qasa Idan da wata matsala.
Download
Videoder
Download
Da dai sauran su, Na zabo Best ones ne.
Kashi Na Biyu
To sai gareku Masu Computer da IPhones harma masu Android ga Yadda zaku yi Naku.Ku shiga file da kuke so a dukka Social media sai kuyi Copying Link din,
Sai ku Shiga website Da xan baku a Qasa sai ku pasting link din a inda ake pasting sai ku bashi Go, idan Ya gama Loading Zai nuna muku File Formats sai ku Zabi wanda kuke so kuyi Downloading. Shikenan da haka zaku iya Downloading ko wani irin File a kowani Social Media.
Ga Website din:
www.distillvideo.com
Wannan Shine Best website a dukka website da nayi Bincike a kai.
Kuna iya Yin comment A qasa Idan da wata matsala.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin
Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka
https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts
Newer Posts
Older Posts
Older Posts
Main Page

Enter your comment...Mungode
ReplyDeleteMuma Muna Godiya
Delete