Yadda Ake Downloading YouTube videos (Masu Amfani Da iPhone ko Computer)
Nayi Rubutu sau Biyu kan yadda Ake downloading YouTube videos cikin sauki. Amma sai dai Nayi bayani ne ga Wayanda suke Amfani Da Android phones kadai banda masu iPhone da kuma Computer.
Yau zan nuna muku yadda Ake downloading YouTube videos, masu Amfani Da iPhone ko Computer sai ku cigaba da karatu harma da masu Android phone din.
Samun Applications ko softwares da suke downloading YouTube videos akan iPhone ko Computer suna da wuyar samuwa. Amma akwai websites Da yawa da suke Iya yin wannan aikin. Abunda zakuyi shine Zakuyi Copy Link Na Videon Da kuke so ne, Ga Yadda zaku Copying link Na Video Ku Shiga YouTube App (iPhone, Android ) sai kuyi searching Abunda Kuke So idan Ya nuna sai ku shiga a kasan videon kadan Zaku ga Share
Idan kuka danna zai nuna muku Options sai ku zabi Copy Url
To kun Gama kope link kenan.
Masu Amfani Da Computer ku ma ga yadda zaku Copy Link Na video ku shiga www.Youtube.com ta cikin Browsern ku, sai ku zabi Videon Da kuke so, sai ku duba sama inda kuka rubuta www.youtube.com dazu zakuga link Na videon sai kuyi Copying Na sa.
Shikenan Kun Gama kope link kenan.
Abu Na gaba shine sai ku bude Browsern ku, ku shiga websites Da zan baku A qasa, idan kun shiga zakuga inda zakuyi Pasting Link da kuka Kope sai ku bashi Ok, Zai nuna muku Videon ku cikin Format da yawa kamar su Mp4, avi ,mp3, 3gp. Da dai sauran su sai ku zabi Format da kuke so kuyi Downloading.
Shikenan wannan itace sawwaqaqqiyar hanyar Downloading YouTube videos. (Indai Video zakuyi Downloading To ku bi wannan website Domin ya fi sauqi da dadin Downloading Savefrom.net)
Ga Websites din nan:
www.FastestTube.com
www.AceDownloader.com
www.VideoGrabber.net
www.FetchVideo.com
www.SaveVid.com
www.Savefrom.net
www.Share-Tube.eu
www.ytbmp3.com
www.FLVto.com
www.vdownloader.com
www.youtubedownloaderhd.com
www.en.getvideo.org
www.freemake.com/free_video_downloader
www.Savemedia.com
www.mp3fiber.com
www.telechargerunevideo.com/en
www.onlinevideoconverter.com/video-converter
www.Vidtomp3.com
www.clipconverter.cc
www.keepvid.com

Madalla Da Karanta Wannan Bayanin
Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka
https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts
Newer Posts
Older Posts
Older Posts
Main Page

Comments